Zunzurutun Jahilci Ne Ke Damun Dr Ahmad Gumi Inji Sheikh Bin Uthman Kano Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…
Zunzurutun Jahilci Ne Ke Damun Dr Ahmad Gumi Inji Sheikh Bin Uthman Kano Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…
Da Dumi_Dumi!!! Dan Shi'a bashi da imani kuma baya aikin musulmi inji Dr Ahmad Gumi Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…
Wannan wakar itama tana daga cikin sababbin bidiyon da kb International ya hwa na fasihin mawakin nan Kb ya yi bidiyon ta. Wanda daukar ta bada ma'ana sosai wanda nasa duk wanda ya kalli Bidiyon zai …
Zanso Wani Kyakyawan Saurayi Yayi Ma Diyata Fyade – Inji Wata Mata Zanso fanston Cocin Mu Yayi Ma Diyata Fyade wata mata mai suna Ijeoma Chukwujere, ta ce tana fatan babban Faston Cocin Sun Mai suna M…
Wakar Fiddausi waka ce ta soyayya wanda wannan mawakin yayiwa waka. Wanda nasan duk mace mai suna Fiddausi zataji dadi sosai uwa uba wanda yake da budurwa ko mata Fiddausi. Download Audio Now Mun Dau…
- Babbar matsalar mata a zamanin nan ita ce bakar kazanta da rashin kula da jikinsu matukar anyi aure. - Wannan mummunar dabi'ar kazantar na sa mace ta tsufa tare da ba miji hanyar neman matan banza …
Share Dan Allah Al umma na Bukatar Sanin Wannan Bayani. Cutar lassa ta samo asaline daga beraye da gafiyoyi ko jaba. Wanda ahalin yanzu ta fara yaduwa acikin al'umma. Kuma har yanzu ba'a samar da wa…
Written by Jamil Usman - Babbar matsalar mata a zamanin nan ita ce bakar kazanta da rashin kula da jikinsu matukar anyi aure. - Wannan mummunar dabi'ar kazantar na sa mace ta tsufa tare da ba miji ha…
Bayan da babbar kotun gwamnatin tarayya ta yankewa Maryam Sanda data samu da laifin kashe mijinta, Bilyaminu Bello hukuncin kisa ta hanyar Rataya, mutane da dama sun bayyana ra'ayoyinsu akai. Shidai …
An yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa ta hanyar rataya, bisa samun ta da kotun ta yi da laifin kashe mijin ta, Bilyaminu Bello. Babbar Kotun Abuja, FCT ce ta yanke mata hukuncin kisa, ba Babbar Kotu…
Lallai ya tabbata a shari'ar Musulunci cewa duk wanda ya kashe a kashe shi, kamar yanda Allah ya fada a cikin Alqur'ani. (وكتبنا عليهم فيها أن النفس بالنفس) Amma kamin a tabbatar da hukuncin kisa aka…
wai shin meyasa yan film basajin kunyar daukan hoton da bai dace ba? wai shin meyasa yan film basajin kunyar daukan hoton da bai dace ba? musanman lokacin da suke kan daukar shirin fina finan su wato…
Wani saurayi da aka bayyana sunan Soloman Peters ya caccakawa budurwarsa wuka da ya yi sanadiyyar barinta duniya. Kamfanin dillancin labaran Nijeriya, NAN ya rawaito cewar Soloman ya cakawa budurwar …
Hauwa 'yar shekaru 24 kacal, amma kwararriya ce wajen fashi da makami, garkuwa da mutane da aikata kisa. Ta yi aure sau uku, tana rabuwa da mazajen saboda rashin jin maganarta. 'Yar asalin kabilar Fu…
Wata Kotun shari'ar Musulunci da ke jihar Kano a arewacin Najeriya ta bayar da umarnin tono wani mutum daga kabarinsa bayan mako daya da binne shi. Mataimakan shugaban hukumar Hisbah ta jihar mai kul…