Wasu kayayyakin abinci wadanda masana lafiya da kuma wasu karance- karencen da aka yi domin taimakawa a yi maganin cutar Kansa, bayan haka da kuma yakar ita cutar, a jikin wadanda suke tare da cutar, manyan abincin da ak fi sani shi ne, Green Tea, broccoli pomegranated juice, turmeric, da kuma mangoesteen.

Wasu nazare nazare da aka yi sun nuna cewar da akwai wasu sinadarai cikin Green Tea wadanda ke hana wasu kwayoyin halittar cutar kansa bunkasa da kuma watsuwa,musamman ma kansar mahaifa, da kuma kansar koda, haka nan kuma shi green tea an san shi da taimakawa wasu kwayoyin halittar wajen takurasu.


Bincike ya nuna cewra da akwai wani abu wanda ake samu daga green tea mai suna epigallocatechin-3 wanda kuma har ila yau ake kira EGCG, yana rage yaduwar kwayoyin cutar kansar mahaifa.

Alal misali akwai wani nazari da aka yi daga cikin journal cancerLetters ya nuna cewar catechins( epigallocatechin -3 gallate, (EGCG.). A cikin greentea tana da wata dama ta, yanakawo matsala ajen yaduwar kwayoyin halitta, da kumakashe duk wasu abubuwan da aka san basu da wani alfanu ECCG an gano cewar yana da amfani wajen rage ko kuma hana duk wasu kai kawo na Papillomabirus (HPB).

Cibiyar kula da cutar kansa ta bada bayanin cewar polyphenols a shayi bayan an yibincike ya nuna yana rage wani kumburi, da kuma kare kawo wata matsala, wadda ke samuwa saboda wani sinadari daga hasken rana.


Broccol shi ma an gane yana da amfani ta wajen zama sanadiyar mutuwar kwayoyin halitta, da kuma cikas ga ci gaban su kayoyin halitta, da kuma hana ci gaban wasu sababbin hanyoyin da jini ke gudana, na kwayoyin halittar kansar nano.

Wani nazari da aka yi bayan masu bincike sun kammala jami’ar Oregon an gano cewar sulfraphone yana magani na wanda zai dauki dogon lokaci kafin amfanin shi ya kare coding RNAs,(Inc RNAs) a kwayoyin halittar kansar dan adam, yana kuma rage yadda abin ke girma har ya kankanama. Su IncRNAs ana samunsu cutar kansa daban daban, amma kuma idan ace wata ce (LINCO1116) ana samun abin a kansa ta koda, an yi amfani da sulfrophane, hakan kuma ya sa abin ya ragu har kusan sau hudu, a kwayoin halitta na cutar kansa, suna kuma da damar da zasu rayu har su samu karuwa.

Dokta Rajeeb Kausal wani kwararren likita ne wanda ya shahara a samar da maganin cutar kansa, yana kuma aiki ne da Saudi German Hospitala kasar Dubai, a wata hira da ya yi da jaridar Daily Trust, yak an ba masu cutar kansa cewar su rika shan a kalla kofi 3 zuwa 4 na green tea. Ya kara jaddada cewar wata kungiyaR Oncology da ke kasar Amurka sun bada shawarar a rika shan kofi 3 zuwa 4 na green tea.

Bugu da kari ya ma bada shawarar cewa masu fama da kansar koda ya kamata a kalla ya rika shan 400 ko kuma 500 gram na broccoli ko wane mako, ya kara da cewar wanin nazari da aka yi a hadaddiyar daular Turawan Ingil ta yadda da hakan.


Shi masin cutar ya ce, pomegranate juice yana aiki sosai akan cutar kansa.

Ya ce, ‘na kammala wani nazari akan kansar koda wadanda suka sha fama da ita, ba wani nazari bane mai tsawo, kamar marasa lafiya 25 an samu damar yin wani abu,dangane da yadda karuwar abin ke kara samun cigaba, kamar kashi 30 zuwa 40 cikin dari, idan ka basu pomegranate juice gila daya da safe, daya kuam kuma da yamma, mako biyu zuwa shida za a fara ganin alfanun shi maganin’’


© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top