Wannan wani wata sabuwa  waka ce da man gyada yayiwa Ahamd Musa mai suna dan kwallon kafa (Ahmad musa).

Ga kadan daga cikin baitocin waka:-

=> Dan kwallon kafa mai masa maza dinga  gudu.

=> Wannan waka ta masu gudu ce.

=> Wakar ta ahmad musa ce wanda bai san tsoro ba.
=> Ahmad baiga wasa ba.

=> Wakar kwallo ake Ali nuhu kaga kara ka koma.
=> Ahmadu an sha sanyi , lallai an sha fama.





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top