A cikin shirin kwana casa’in zaku kuga yadda rayuwar wasu yan siyasar suke da kuma yadda ake amfani da talakawar da mutanen gari wajan akaita abubuwan da basu dace ba dama wanda suka dace.

Shirin kwana casa’in shirine da yake fadakarwa da jan hankalin mutane musamman gamasu bautawa yan siyasa a lokacin da akace zabe ya karato.

Duk a cikin shirin kwana casa’in wanda arewa24 take haskawa a duk ranakun lahadi da karfe 8 na dare.

shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla.

Download Video Now

Post a Comment

 
Top