![](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEh-cYrGbb9Jihw_UHNOSAwKyO-9UIPVgZ3SHWDZvpGNq9qEiZX5EvASWdCufusYGMCWiN6iPOSddP8yuwEGkmyUDqEZYwnyVpBoym-rU4YxGNYvx6bEp3TVBezsgdJCufyoUamXQCqCkBo/s320/IMG_20190503_081949_011.jpg)
Duk mai fama da ciwon sanyi na mara, ko mataccen maniyyi mace ko namiji, to, su samu Albasa guda biyar a yanka kamar yadda ake yanka kayan miya, sai a zuba a cikin tukunya a dafa kamar yanda ake dafa nama, da ruwa kamar Lita biyar.
Bayan ta nuna sai a juye ruwan a cikin roba mai rike zafi, sai a rika shan sa sau biyu a cikin yini,
Amma a sha shi da dumi-duminsa za a ga abin mamaki Insha Allah
© Sirrinrikemiji
Post a Comment