Siyasar kano ta dauki wani sabon salo  wata yarinya ta rubuta sunan Dan takarar gwamnan kano na jam'iyar PDP (Abba GIDA GIDA) a jikin hijabin ta adaidai lokacin da take rubuta jarrabawar karkashe ta kammala makarantar sakandire.

         Da fitar da wannan hoton  a shafikan sada zumunta na zamani Yan kwankwasiyya suke  turuwa domin bata kyautuka na musanman cikin harda  kyautar kujerar umara.

                     Menene fahintar Ku ?

Hakan ya dace kuwa komai a sa  siyasa a cikin sa  ?

SIYASAR KANO SAI KANO





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top