Ai Sharin Dan Allah Saboda Sauran Al umma. 

Ayaba  1.🍌 🍌 

Zuma ½ spoon 

Lemun tsami ½ spoon na ruwansa🍋 🍋 

Ruwan Dumi moderate. 

YADDA AKE HADIN 

Za'a niqe ayabar har sai ta zamo kamar ruwa,sai a matse lemun tsami a cikin cup a ajiye ruwan a gefe.sai a debi rabin cokalin ruwan lemun tsami a zuba a cikin ruwan ayabar da aka markade,a dauko zuma itama a zuba rabin cokali a cikinta sai a gauraye. 

A nemi ruwan dumi a wanke fuska sosai sai a sa kyalle a shafe huskar,sai a debi wannan hadin a shafawa huska a barshi yayi tsawon mintuna 20 sannan a sa ruwa a wanke, a rinka haka akalla sau 3 a  sati.

Allah Yasa adace


©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top