Alamomin Basir Marar Tsiro

~ Cushewar ciki
~ Tashin zuciya
~ Bayan gida mai tauri
~ Rikewar baya
~ Rikewar kugu.
~ Yawan rihi(tusa)
~ Yawan rikecewar ciki.
~ Rashin cin abinci

SAI YA NEMI.

1. Lemon tsami
2. Sabulun sha.

YADDA ZAA HADA.

 Da farko zaka samo ruwa kamar cikin kofi daya sai ka zuma sabulun sha a ciki kamar kwatankwacin lemon tsami babba,idan ka zuba a ruwan zai narke sai ka sa chokali ka juya sosai sannan ka matsa lenon tsami a ciki kamar guda idan kuma kana da ulcer sai kasa rabi ka juya sosai sannan kasha sau daya a rana.

GARGADI!

Amma idan chronic Ulcer ce dakai kar kasa lemon tsamin gava daya.

NOTE

ana samun Sabukun sha a wajen masu kayan koli.

Me  Bukatar hadadden maganin Basur Marar tsiro aimana magana a 08135404044 08020738307 ko ta WhatsApp.

Zamu aikoma har Jihar dakake ta hannun direbobi,  zaka turamana Kudin a Account dinmu na Eco Bank.  Zaka sallami direbobi.

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top