Wakar farin ciki da bakin ciki akwai kalamai masu ban mamaki wanda kasan cewa akwai tunana tunatarwa a cikin wannan kalmomin.
Farin ciki abu ne da mutane ke so har ayi murna da faruwa abun.

Amman Rana ta bakin ciki ba'a son ta,amma dai shi wannan mawaki sai mu saurari wakarsa domin jin yadda yayi tashi bajinta.
  



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top