IDAN MALLAM ABUBAKAR GUMI YAYI DAIDAI MUNA TARE DASHI,
AMMA WANNAN MAGANA TASHI BAMU TARE DASHI,
MUNA FATAN ALLAH YA GAFARTA MAI YASA YA HUTA

A jiya min kawo muku inda sheihj Abubakar Mahmud Gumi yake yace haka a rubuce.

Nasan wani zaice karya ne to Alhamdulillahi cikin wannam martani malam ya kawo inda yayi wanannan magana.

Muna cewa Sheikh gumi fatan Alkhairi Allah ya gafartamasa yayi masa rahama.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top