A yau munzo muku da wakar shahararren mawakin nan Ali Jita wanda ya rerawa wasu amarya da ango.
Wanda a cikin wannan waka yayi baitoci masu dadi sosai wanda sunka kayatar a gefen soyayya wanda nasan duk kunka saurara zaku nishadantu.





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top