A yau nazo muku da wakar fasihin mawakin dan garin jos mai suna Ahmad shanawa baban chakawai mai suna "So Da Amana"
Wanda mun kawo muku Audio da zaku iya saukar da shi a wayoyinku, video kuma mun dauko shine daga channel din mawakin wato Ahamd Shanawa.
Ayi kallo da saurare lafiya.
Ga audio wakar
     


Ga bidiyon wakar
    
    



©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top