A gaskiya wannan wakar ta dadi sosai wanda a gaskiya zaku fahimci wannan shekarar tashi ce a fagen wakoki.
Wanda daman kunsan shi lokaci haka yake idan kai ne yau , gobe ba kai bane to yanzu kam ta juyu ga garzali miko a kwanakin nan.
Wakar Hadizatou duk mai mata ko Budurwa hadiza ko mace mai suna hadiza to ku baiwa garzali lambar yabo akan wannan waka.
Ga link din Audio


Ga bidiyon mun kawo muku daga channel din mawakin




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top