1. Matsalar rashin karfin mazakuta  (erectile dysfunction). Idan namiji baya da karfin gaba to akwai yiwuwar asami saurin kawowa lokacin jima'i , haka kuma,  idan akwai karfin zakari to akwai yiwuwar dadewar yin jima'i mai tsawo tsakaninin ma'aurata biyu. Saboda haka,  saurin inzali na iya zama wani lokacin alama ce ta rashin karfin zakari.

2. Yanayin halittar wasu mazajen. Wani haka Allah Ya halicce sa ko minti 1 baya iya yi da mace. Amma wannan baya nufin baza'a iya samun saukin yanayin ba. Za'a iya neman magani ko Allah Yasa a dace.

3. Samuwar hadari (accident) wanda zai iya shafar al'aurar mutum. Hadari wanda ya shafi lafiyar al'aura  na iya haddasa matsalar saurin kawowa.

4. Magungunan kayan mata/da'a da  mata keyi. Magunguna na matsi da mata ke sakawa cikin gaba domin matse/tsuke farji.  Idan mace tayi amfani da wani magani  gabanta ya tsuke/matse fiye da yanda maigidanta ya saba jinta zai iya sa maigidan yayi saurin kawowa saboda karuwar dadi ko dandanon jima'i.

5. Cututtuka masu shafar lafiyar jima'i, kamar cututtukan sanyin mara na maza da mata.

6. Ciwon damuwa ko fargaba na iya  haddasa saurin inzali. Misali, idan mutum yayi sabuwar amarya budurwa ko bazawara  , idan yana fargabar ko zai iya gamsar da ita ko damuwa akan wani abu, wannan tunani zai iya sanya saurin inzali a cikin saduwar su.

7.  Yin istimina'i da gaggawa ( quick masturbation) da wasu matasa keyi kamin  suyi aure, musamman yara don gudun kada a kamasu (wasa da al'aura ko zinar hannu). Yana shafar lafiyarsu, yana haddasa saurin kawowa lokacin jima'i.

Me Bukatar Hadadden Maganin Wannan Matsala Aimana Magana a 08135404044 08020738307 ko da ta WhatsApp ne 

N11500.

Zamu aikoma Har jiharka,  Amma Kai Zaka Sallami Direba.  Zaa turamana Kudin a Account dinmu na Eco Bank. 

Komi namu Bukin akeyi, musamman wadanda suke Kano,.


©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top