AYA,  KWAKWA, DABINO, ZUMA DA KANUFARI.

Ya Dan uwa me fama da Matsalar karancin ruwan kwayar halitta ta Sifam, kadaure kayi wannan hadin kana sha akalla sau biyu arana,

Kabadasu kanika a blunder,  ataceshi,  amma kar ruwa.
Sharadi


Karkasa Sugar,  idan kana da hali kanemi zuma , adaka maka Kanufari kazuba aciki Insha Allah Zaadace.

Dan Allah Yan uwa muyi Sharin Dan Sauran Al ummar musulmai su Amfana.

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top