Innalillahi wa inna ilaihi raji'un!!!

Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, A'isha wadda ta fito a fim din Azal ta rasu, sanarwar rasuwar A'isha ta fitone daga tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Haruna Kalo, muna fatan Allah ya jikanta ya gafarta mata.


Post a Comment

 
Top