Ustaz Bashir Umar dan agajin Maiha jihar Adamawa JIBWIS NHQ JOS, wanda ya tsinci kudi £37,00) kimanin naira miliyan shabiyar da dubu hamsin da tara (15,059,00) a filin jirgin saman Kano kuma ya mayar wa mai shi.



Allah ya saka masa da alkairi ya kara rufin asiri.

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top