Mahaifiyar Hamza Talle Maifata ta rasu A+ A- Print Email Mahaifiyar tauraron fina-finan Hausa, Hamza Talle Maifata ta rasu, muna fatan Allah ya jikanta ya kai Rahama Kabarinta Amina ya kuma baiwa iyalanta jumurin rashi.
Post a Comment