Wani labari ya bayyana inda aka ruwaito wata takardar kotun jihar Zamfara da wata mata ta bukaci a raba aurenta da mijinta saboda yana da babbar mazakuta kuma yana cuta mata wajan saduwa kuma ba zata iya jurewa ba.

Takardar kotun dake ta yawo a shafukan sada zumunta na dauke da bukatar kotun na likita ya duba mijin dan tabbatar da korafin matar.
Ga hoton takardar kamar haka:




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top