![](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiYnQfuPzWDF2ocvdu019kHF4-yG9ATnZgICz3hya762yr_gvq40TgwG1qqgg3bo1uuWatiikpLXJjYb5O6ox9_F24ffyFAO-pSRrCPiaWM43ppzXJDsLZB4byaqoi_isffnMa2Nrzfusb8/s1600/FB_IMG_1564122391367.jpg)
Mun Gano Cewa Akwai 'Yan Shi'a A Sabbin Ministocin Buhari, Don Haka Muna Kira Ga Majalisa Kada Ta Tantance Su, Cewar Kungiyar Izala
Shugaban kungiyar ta Izala Sheik Sani Yahaya Jingir ne ya bayyana hakan a yayin hira da manema labarai a garin Jos.
Rariya.
Post a Comment