Sakamakon bincike da wasu masana suka gudanar a jami’ar Delta Zeta dake kasar Britaniya, sun bayyana cewa shakar warin tusa na da matukar amfani a jikin mutum.

Sun ce shakar warin tusa na kare mutum daga kamuwa da cututtuka kamar su sanyin kashi, daji ko kuma sankara da wasu cututtukan.


Jagoran wannan binciken Mark Wu ya bayyana cewa warin tusa na dauke da sinadarin AP 30 wanda ke kare mutum daga kamuwa da cututtuka.

Ga amfanin warin tusa a jikin mutum

1. Yana kare mutum daga kamuwa da cututtukan dake kama zuciya.

2. Yana kare mutum daga kamuwa da cutar shanyewar bangaren jiki.

3. Warin tusa na kare mutum daga kamuwa daga yawan mantuwa.

4. Yana kuma kare mutum daga kamuwa da cutar dajin dake kama dubura.

5. Warin tusa na kare mutum daga kamuwa da cutar sanyin kashi.

Mark ya kuma ce banka wa juna musamman ma’aurata tusa a hanci ba abu ne da za a rika jin kunya a kai domin ya na da wani sinadarin da ke kara dankon soyayya a tsakanin su.

A dalilin haka Mark yake kara yin kira ga masoya da ma’aurata da su rika yi wa juna tusa mai doyin gaske saboda sabonta soyayya a tsakanin su sannan kuma da samun lafiya mai nagarta. 



© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top