Mataimakin Shugaban kasa Yemi Oinbajo, ya bayyana cewar Gwamnatin tarayya na ciyar da dalin ban Firamare kwai miliyan shida da dubu dari takwas da kuma yanka musu shanu 598, sannan kuma daliban na lamushe dakwalen kaji 138,000 duk mako Osinbajo ya bayyana hakan ne Legas lokacin da yake gabatar gabatar da takarda a jami’ar Legas a bikin da take karo na 50 na yaye dalibai

Shin A Makaratar Firamari Din Garinku Kuna Samun Wannan Kayan Dadin Na Gwamnatinsu Osinbanjo?




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top