Karanta maganar da Hadimin gwamnan Kano yayi akan sarkin Gombe da ta jawo cece-kuce
Hadimin gwamnan jihar Kano dake bashi shawara a fannin kafafen watsa labarai, Salihu Tanko Yakasai, yayi wata magana akan sarkin Gombe me kama da habaici wadda ta jawo cece-kuce sosai.
Salihu wanda ke amfani da sunan Dawisu a dandalin Twitter ya rubuta akan hoton sarkin Gombe cewa, muna yinka matashin sarki da ya iya bakinshi.

Ga wasu daga cikin martanin da mutane suka yi akan wannan magana.



Post a Comment

 
Top