Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata daya dauki hankula, hoton ya jawo cece-kuce sosai a shafinta inda wasu da dama ke ganin be dace ba.

Ga martamin wasu mabiyanta akan wannan hoton:



©HTDL

Post a Comment

 
Top