Idan kaga 'yar budurwa tana tafiya sai kaga tashiga zuciyarka kuma kanason yi mata magana..
(1)dafa rko dai ka tabbata kaima kahadu ma'ana kadau wanka mai kyau saboda wanka yana daya daga ckn abunda ke sato maka zuciyara mace..sai karka yi mata magana sai ka tabbata tazo dai dai gurin da babu mutane sosai don wata tana da alkunya.
(2)daka karasa gurinta dakaje sai kafara yi mata sallama kamar yanda addininmu yatanadar nasan indai ta cika musulma zata amsamaka kaga kasamo hankalinta kenan.
(3)sai kace ranki yadade kiyi hakuri fah nasan ba mutuncin kyakkyawar mace mai haiba da asali bane tatsaya ta kula namiji a yayin datake tafiya izuwa wani guri,amma kiyi hakuri nima bayin kaina bane wani sashen bangaren jikinane ya uzuramin dole sai nayi hakan tun yayin da idanuwana sukai arba da wannan kyakkyawar surar taki.
(4)kar dai incikaki da surutu nasan kina sauri ne saboda haka nake neman wata alfarma guda 2 zuwa 3 agunki.
KALAMAN SACE ZUCIYAR MACE A FARKO
SIRRIN YADDA AKE SACE ZUCIYAR BUDURWA DUK GIRMAN KANTA DA KUMA JAN AJINTA!!! Sanin kowa ne jindadin rayuwa sai mutum ya sami irin Macen da yake so sannan zai gane a dadi yake ko a wahala. Ta yaya zaka shawo kan macen da kake so ka rayu da ita?
To dakata! Ita dai mace da kake gani, daga 'yar shekara 1 zuwa 100, ma'aunin tunaninsu daya ne. Harshenka da kwakwalwarka, makamai ne masu karfin da har yau mace bata mallaki garkuwar kare hare harensu ba. Idan kana so ka sace zuciyar budurwa da kalamai, wadanda zasu ratsa ta duk jikinta su sami tabbataccen wajen zama a zuciyarta ya zamana ba mai fada mata taji in bakai ba, koda kuwa iyayenta ne, to kalmomi ne guda bakwai 7 zaka kiyaye. Dasu mace take jin lallai ta sami masoyi, matukar taji su cikin bayanan ka da kake mata. Mace tana so taji wadannan kalamai ta bakin duk namijin da ya tsaya a gabanta domin neman soyayyarta. Kuma dayawa daga matan basa gane ya akai ka iya sace mata tunani da zuciya. Karkayi kasa a gwiwa, daka ga mace kana so kai tsaye ka tunkare ta ba da wata fargaba ba. Kana zuwa, dama fuskarka a sake take kamar kaga na gida.
© Sirrinrikemiji
Post a Comment