Yauma Munzo Muqu Da Sabbin Qasidun Assayyadi Alhaji Rabiu Umar Taka Lafiya Na Tsarabar Maulidin Kano Wannan Tana Daya Daga Cikin Qasidun Guda Goma..

Dafatan Zakuji Dadinsu Mungode Allah Yakara Soyayya Bijahee Ruhullah Annabi Muhammad S.A.W.

Domin Saukarda Wannan Sabuwar Kasidar To Saiku Shiga Kan Wannan Jan Rubutun Daqe Kasa..

Asha Sauraro Lafiya Masoya Baye..

Download Taka Lafiya Mai Jiya Tayyi Bare Quma Yau Dallamido mp3

Post a Comment

 
Top