Zafafan Kalaman Soyayya, Bayanan Yadda Zaka Bayyanawa Budurwa Kana Sonta Tun Daga Farko, Koyon Soyayya Ko Baka Taba Yiwa Mace Maganaba, Yadda Zaka Koyi Soyayya Cikin Sauki..

Wannan App Din Munyi Shine Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.

Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.

Mallakar wannan mahanja zata taimaka muku matuka wajen Samun nasara a soyayyar ku....

Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa;

* Nazo Gareki
* Soyayya Da Shaquwa
* Ma'anar Soyayya
* Mu Koyi Soyayya 1,2,3
* Kalaman Soyayya 1,2,3
* Kalaman Soyayya Na Mace
* Yadda Ake Soyayyar Karya A Makaranta
* Yadda Ake Sace Zuciyar Mace
* Sakonnin Soyayya Masu Dadi
* Yadda Ake Soyayya Da Karamar Budurwa
* Fahimtar Soyayya Daga Namiji
* Hanyoyin Gane Mace Tana Sonka
* Abinda Yan Mata Keso Awajan Saurayi
* Farfado Da Soyayya Cikin Rayuwar Aure
* Kalaman Bayyana Soyayya
* Soyayya Ko Yaudara?
* Soyayya Kafin Aure
* Zauren koyarda soyayya
* Yadda ake tunkarar mace Budurwa
* Zafafan Kalaman Soyayya
* Abi Da Ke Sa Wasu ‘Yan Matan Rasa Miji
* Abubuwan da za ki yi yayin da kike soyayya da saurayin ki
* Alamomin Da Zaka Iya Fahimta Mace Bata Yinka
* Me Yake Canja Soyayya Bayan Aure?
* Matsalolin Masoya ( maza & mata )
* Sanfuran Kalaman Soyayya na maza
* Sirrin Maza A Tsaiyuwarsu Na Farko Da Budurwa....
Dama Sauransu.

Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wanna app.

Domin Saukarda Wannan Littafi Saiku Shiga Kan Wannan Jan Rubutun Dake Sasa..

Download Duniyar Masoya Application Now Download Duniyar Masoya Mobile Application

Post a Comment

 
Top