Masha Allah : Aisha Tsamiya Ta Taimakawa Mara Lafiya da Makudan Kudi
Masha Allah : Aisha Tsamiya Ta Taimakawa Mara Lafiya da Makudan Kudi

Shafin mu hausaloaded ya ruwaito wannan labari daga babbar marubuciya nan wato Fauziyya Suleiman Alhamdulillah ala kulli halin, cikon Allah Haj Aisha Aliyu Tsamiya ta dauki nauyin aiki Mustafa dubu d…

Read more »

Abubuwa 15 Gameda Shugaba Muhammad Mursi
Abubuwa 15 Gameda Shugaba Muhammad Mursi

Mubarak Musa Al-mubarak 1- An haifi Mursi a jihar Sharqiyya a Masar a shekarar 1951 ya rasu 2019 (shekaru 68). Ya na da mata daya da 'ya'ya biyar, maza hudu mace daya. 2- yayi digiri na farko a fanni…

Read more »

Mun cancanci ka Bamu kujerar minista daya - Kannywood ga Buhari
Mun cancanci ka Bamu kujerar minista daya - Kannywood ga Buhari

Masu ruwa da tsaki a masana'antar Kannywood  a ranar Litinin sun yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari ya basu kujerar minista daya. Daya daga cikin shugabannin masana'antar kuma diraktan Abnur Enterta…

Read more »

Abin da ke tsakanina da Rahama Sadau – Yaseen Auwal
Abin da ke tsakanina da Rahama Sadau – Yaseen Auwal

Yaseen Auwal, Darakta ne kuma Shugaban Kamfanin Shirya Fina-Finai na UK Entertainment, a hirar da ya yi da Aminiya a makon jiya ya bayyana irin alakar da ke tsakaninsa da Rahama Sadau da dalilin da y…

Read more »

Dalilin da na shiga harkar fim – Usman Mu’azu
Dalilin da na shiga harkar fim – Usman Mu’azu

Usman Mu’azu fitaccen furodusa ne a masana’antar fina-finan Hausa da aka fi sani da Kannywood. A cikin tattaunawar da Aminiya ta yi da shi, ya bayyana dalilin da ya sa ya shiga harkar fim. Ga yadda h…

Read more »

  • Gashinkine kuwa? - Nazifi Asnanic ya tambayi Nafisa Abdullahi bayan da ya ga wadannan hotunan nata

Gashinkine kuwa? - Nazifi Asnanic ya tambayi Nafisa Abdullahi bayan da ya ga wadannan hotunan nata

Hotunan nan da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka a shafinta na dandalin Instagram inda ta nuna gashin kanta sun sauki hankula sosai inda masoyanta da dama suka rika bayyana mabanb…

Read more »

Ummi Zeezee ta yi maular mota an bata kyautar dubu 100
Ummi Zeezee ta yi maular mota an bata kyautar dubu 100

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau, ta sakashine a shafinta na sada zumunta inda tawa masoyanta barka da shiga sabon wata sannan ta musu fatan Alheri. …

Read more »

Abunda Ke Kasancewa Da Farjin Mace Idan Tadaina Yin Jima'i
Abunda Ke Kasancewa Da Farjin Mace Idan Tadaina Yin Jima'i

Babu shakka shi jima'i inada matukar amfani a rayuwar bil adama. Alfanun dake da matukar tasiri a rayuwan mu na yau da kullum. Sai dai duk da mahimmancinsa ba dukkanmu bane muke samun yinsa a duk lok…

Read more »

Babu Mai Wulakanta Mata Da Sunan Aure Irin Bahaushe – Rabi Ibrahim
Babu Mai Wulakanta Mata Da Sunan Aure Irin Bahaushe – Rabi Ibrahim

An bayyana Malam Bahaushe a matsayin wani mutum wanda yake tozartawa gami da cin zarafin Mata da sunan aure, a tsakanin sauran jinsinan jama’ar kasar nan gaba daya. Shugabar cibiyar ARRIDAH Foundatio…

Read more »

  • Kall Zafaffan Hotunan Fati Washa Na Karshen Mako

Kall Zafaffan Hotunan Fati Washa Na Karshen Mako

Fati washa jarum shirya fina finai hausa wanda tana daga cikin kyawawan mata a masana'antar kannywood ta fiyar da hotunanta na karshen mako. ©HausaLoaded …

Read more »

  • Jerin Cutukan Da Ganyen Gwanda Ke Magani
  • Jerin Cutukan Da Ganyen Gwanda Ke Magani
Jerin Cutukan Da Ganyen Gwanda Ke Magani

Lokuta da dama zamu kasance mu da iyalanmu da kuma yaranmu muna ta fama da ciwo a jiki da gamu a tareda maganin ciwon a cikin gidajenmu,amma sai mu je muna ta faman wahala wajen neman magani a wasu k…

Read more »

  • Kalli sababbin hotunan jaruma Fati S.U Yar kwalisa Na karshen Mako

Kalli sababbin hotunan jaruma Fati S.U Yar kwalisa Na karshen Mako

Wannan shine hotunan jaruma fati s.u na karshen sati wanda hotunan sunyi kyau sosai. ©HausaLoaded …

Read more »

Duniya Ina Zaki Damu: Yadda Wani Babban Dan Garkuwa Da Mutane (Kidnappers) Yake Bayanin Irin Mutanen (Video)
Duniya Ina Zaki Damu: Yadda Wani Babban Dan Garkuwa Da Mutane (Kidnappers) Yake Bayanin Irin Mutanen (Video)

Duniya Ina Zaki Damu: Yadda Wani Babban Dan Garkuwa Da Mutane (Kidnappers) Yake Bayanin Irin Mutanen shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download V…

Read more »

VIDEO: Innalillahi Wa Inna Ilaihirra Ji'un: Wannan Rashin Imani Yayi Yawa, Ta Kashe Mutane Saboda Duniya
VIDEO: Innalillahi Wa Inna Ilaihirra Ji'un: Wannan Rashin Imani Yayi Yawa, Ta Kashe Mutane Saboda Duniya

Innalillahi Wa Inna Ilaihirra Ji'un: Wannan Rashin Imani Yayi Yawa, Ta Kashe Mutane Saboda Duniya shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Vide…

Read more »
 
Top