Babu shakka shi jima'i inada matukar amfani a rayuwar bil adama. Alfanun dake da matukar tasiri a rayuwan mu na yau da kullum. Sai dai duk da mahimmancinsa ba dukkanmu bane muke samun yinsa a duk lokacin damukeso, wasu duk da suna da aure ana iya samun wasu matsalolin dakan hanasu gudanar da jima'i kamar yadda ya kamata.
Ba illa bane wani lokacin ma'aurata sunji basa sha'awar jima'i kwatakwata, hakan yana faruwa. Sai koma menene dalilin rashin gudanar da jima'in ma'aurata akai-akai yana da kyau su fahumci akwai wasu abubuwa mahimmai dake faruwa da farjin mace da zaran ta daina gudanar da jima'i yadda ya kamata.
Ga Mayan da basu daina gudanar da al'ada ba da zaran sun daina yin jima'i gabansu toshewa yakeyi ya tsuke tamkar lokacinda suke budurci. Wanda lokacinda za ci gaba da jima'i da ita idan mijinta ba hada da dabaru ba zai iya jimata ciwu. Haka kuwa da zata haihuwa wannan tsakanin zata iya fuskanta matsala sosai na zafin haihuwa. Hakan na faruwa ba ganin har yanzu tana al'ada, shi kuma al'adar mace yana dauke da wasu sinadaren fake daidaita gaban mace bayaga ruwan ni'imar mace da sinadaren suke karawa mata.
Shi yasa sumantan da Duke daina al'ada kuma basu yin jima'i gabansu na iya rufuwa gam kofar gabansu ya toshe saboda rashin wannan sidarin a yayin al'ada. Haka kuma gabansu zai bushe kamas saboda rashin ni'ima a tare dasu. Sai dai ba duka matane ke fuskantar matsalar bushenwar farji ba a lokacinda suka daina yin al'ada.
Rashin yin jima'i zai iya ragewa mace sha'awanta na jima'i, zai sa ta daina sha'awar yinsa kamar yadda take yi a baya.
Da akwai wasu cututtukan mata da yawan yin jima'i yana hanasu tasiri a jikin mace ganin yadda miniyi yake yakarsu. Cututtuka na mafitsara bass yin tasiri a jikin macen dake samun jima'i akan kari.
Da fatan mata zasu fahimci hadarin fake cikin rashin baiwa mazajensu hadin kai a likacinda suka bukacesu. Su kuma maza su tabbatar a ko yaushe suna shirye da su gamsar da matayensu.
Daga Tonga Abdul
© Sirrinrikemiji
Post a Comment