RAYUWA CIKIN TIJJANIYYA RAYUWA CE MAI TSABTA..Idan Ka Siffata Ko Ka Kwatanta Darikar Tijjaniyya Da Sauran Firkoki Ko Kuma Kungoyiyin Addinin Musulunci, Anan Ne Zaka Gane Lallai Zamowa Batijjane Wani A…
RAYUWA CIKIN TIJJANIYYA RAYUWA CE MAI TSABTA..Idan Ka Siffata Ko Ka Kwatanta Darikar Tijjaniyya Da Sauran Firkoki Ko Kuma Kungoyiyin Addinin Musulunci, Anan Ne Zaka Gane Lallai Zamowa Batijjane Wani A…
HANYAR ZUWA WURIN ALLAH....Idan mai bautar Allah ya fara zikiri, to shi da ma aikin zikiri shi ne tsaftace zuciya, ya mayar da ita kaman madubi, idan ta zamo haka tamkar madubi sai hoton hasken Ubangi…
DUKKANIN KU MAKIYAYE NE, KUMA ZA'A TAMBAYI KOWA GAME DA KIWONSA.An Kar6o Daga Dan Umar R.A. Ya Ce: "Na Ji Manzon Allah S.A.W. Yana Cewa: "Dukkaninku Masu Kiwo Ne Kuma Za A Tambayi Kowa Game Da Kiwonsa…
TATTAUNAWA TA MUSAMMAN AKANMAS'ALAR MASU JINGINA KAFIRCIN YANJABUN HAKIKA GA TIJJANAWA.Idan Kai Mai Karatu Ka Zamo AlkalinKotun, To Ni Kuma Ayi Mun LamuninZamowa Lauya, Da Fatan Zaka KarantaCikin Nuts…
MUMINI BA SHI DA WATA FA'IDA BAYAN TSORON ALLAH FIYE............Daga Abi Umamah R.A. Daga Annabi S.A.W. Ya Ce: "Mumini Ba Shi Da Wata Fa'ida Bayan Tsoron Allah Fiye Da Mata Tagari Idan Ya Umarce Ta Ta…
WANNAN ITA CE AQIDARSAZamuji daga Bakin Shehu Ibrahim Inyass RA, ko akan wace Akidar yake?A Shekarar 1961, a Makka Wani Dan Jarida Abdulkareem Niyyaziy ya tambayi Shehu kan Mazhabarsa?Sai yace: Ni ina…
MANZON ALLAH S.A.W. YA CE: "DUK WANDA AKA BASHI ABUBUWA GUDA HUDU TO AMBASHI..............Daga Dan Abbas R.A. Cewa Annabi Muhammadu S.A.W. Ya Ce: "Duk Wanda Aka Bashi Abubuwa Hudu Lallai An Ba Shi Alk…
# KARUWA TA SHIRYU SABODA TACI ABINCIN BAKIN MANZON ALLAH SAW*****************************Daga Abi umamatu R.Anhu yace wata mata ta kasance tana lalata da maza kuma tana magana na batsa da alfahashaSa…
Falalan karanta ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ==========================Manzon Allah SAW yace idan muminizai wucce maqabarta sai yace LA'ILAH ILLALLAHU WAHADAHU LA SHARILLALLAHU WAHADAHU LA SHARIKA LAHU LAHUL MULKU WA…
ASARARU DAGA SHEHU IBRAHIM INYAS〖>〗Shehu Ibrahim Yace wanda yakeso yaga Annabi acikin bacci Ko kanaso kaga Iyayan Annabi acikin bacci Ko kanaso kaga saiyada Hadija acikin bacci〖>〗Sai kabiya SALATIL FA…
NA SIYYAH DAGA BAKI MAI AL BARKA AL SHAIK ALHAJI IBRAHIM INYASS RTA yace>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>yadda zaka kubutarda zuciyarka daga hassada ko girman kai yake cewa(1) dabi atun sharri !! yace dabi,a g…
TARIHIN MARIGAYI MALAM ISYAKA RABI'U A TAKAICE.An haifi Sheik Isyaka Rabiu cikin shekarar 1928, a wani kauye mai suna Tinki, wanda yake cikin karamar hukumar Bichi - Duk da yake tarihin kakaninnsa sun…
Watarana Wani mutum yazo wajen Maulana shehu ibrahim inyass yaceShehu ni sharifi ne jikan ANNABI S.A.W na zo ne kabani hadiyya neSai Shehu yayimasa hadiyya mai nauyi har da riguna na alfarmaWannan mut…
ANTONO WASU YAN DARIKAR TIJJANIYA, BAYAN SHEKARA BAKWAI DA RASUWARSU ANTONOSU BASUYI KOMAIBA.Daga yawale bala.wannan shine sabon kabarin limamin jumma,a rigasa Kaduna dadansa Muhd zangina wadanda aka …
Sheikh halliru maraya yasawakabiru gombe kyauta ta naira Miliyan 5 (N5,000,000).Sheikh Halliru Maraya ya kalubalanci wannan dan ci da addinin ya dauko littafin ASKARI ya sa a gidan radio ya karantar, …