Wannan wani faifan bidiyo da jaridar legit tv nayi fira da babban Darakta masana'antar kannywood wato Abubakar S S shehu 3ps wanda yake cewa
" Gina film village a arewaci Alkhairi"
Irin duba da cewa a kwanakin bayya Gwamnatin tarayya ta debe zunzurutun kudi da yakai biliyan 3 domin gida wannan masana'antar amma duba da hakin malamai sunyi cha akan ko kadan basu yarda da gina irin wannan abu a cikin arewa ba.

Kuma a cikin garin kano saboda ba zai haifar da ɗa mai ido ba, wanda a cikin malami da nayi tsaye akwai Sheikh Abdullahi Gadon kaya malamin Sunnah wanda yake a garin kano kamar shine kwamandan rashi amincewa da hakan.

Sai kawai gashi an samu wannan daraktan na cewa a cire jahilci da son kai a bari a gina wannan wuri.
Ko miye dalilin fadan sa ,hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi.
Ga bidiyon nan kasa.




©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top