Wata Matashiya ta dauki Hankula a shafin Sada zumunta na Twitter sosai bayan data bayyana cewa a gida an takura mata saka Nikabi amma data fito waje sai ta cire niqabin ta dauki hotuna da kaya irin na Turawa.



Saidai Matashiyar bata bayyana fuskarta ba inda take fatan cewa wataran zata samu 'yancin yin hakan idan ta samu kubuta dsga hannun iyalanta da ke tursasata yin abinda bata so.

Wannan abu da ta yi yasa wasu suka yaba mata yayinda wasu kuwa suka caccketa saboda bijirewa .Iyalanta


Post a Comment

 
Top