Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta bayyana cewa an tsayar da Ranar Aurenta da za'a yi a masallacin Sultan Bello dake Birnin Kaduna a karshen Watan Fabrairu.

Hadiza Gabon a sakon data fitar ta shafinta na Sada zumunta ta bayyana cewa za'a daura auren nata ne a ranar 30 ga watan Fabrairu kuma tana gayyatar kowa da kowa.

Saidai wannan sanarwa data fitar da alama ta tsokana ce dan kuwa watan Fabrairu ba zai kai kwanaki 30 zai karene yana da kwanaki 29.

Post a Comment

 
Top