Wadannan shine hoton da ya janyowa maryam yahaya da wata kawar surutu akan rashin kwalliyar da sukayi sannan suka ringa faman dirka hotuna suna sanyawa ashafukansu na instagram inda wasu suke ganin hakan baiyi ba domin ba kowanne irin shirmen hoto ya dace da suna sanyawa ba..



Gaskiya hoton ya janyo mata kushe daga wajan mutane da dama...
Gadai Yadda mutanen suke ta kushe jarumar.



Allah shi kyauta..

Post a Comment

 
Top