Shi dai wannan video na jarumar film hausa Maryam Both wanda ake hangenta tsirara a Hotel da wani Sanata a Kaduna abun takaici ne da bakin ciki gami da Allah wadai.

Mun sha fada muku cewa wadan nan yara musamman 'yan matan cikinsu fasikai ne fajirai, ba mutanen kirki bane, basu da aiki sai kwanciya da 'yan siyasa da masu hannu da shuni, shi yasa zaku ga kullum suna kodumo kayansu babu wata tsayayyiyar sana'a.

Maganar bada tarbiyya da wadan nan yara suke ikrarin suna yi karya ce, wanda bashi da abu ta yaya zai bada shi? Na rantse da Allah duk mace budurwa da ka gani a cikin film 'yar iska ce, mazinaciya ce, inada tarin hujjoji na fadin haka, idan kuwa za'a sami wacce ba mazinaciya ba cikin 'yan matan yaran nan to za'a iya samun karuwa wacce ba 'yar iska ba.

Mun sha fada dama kada wani ya yarda ya bar 'yar'uwarsa ta shiga wannan harka, domin wadan nan yara 'yan mata dake wannan masana'anta da yawansu basa sallah, banda zina, madigo da shaye-shaye basu da aikin komai.

Ba tun yau nake da masaniyar labarin fasikancin wannan yarinya me suna Maryam Both ba, Shekarun baya har zaman dadiro sukai na watanni ita da wani Shahararren Jarumi A Kaduna, bazan ambaci sunan wannan jarumi ba saboda wani dalili, amma wannan jarumi mawaki ne, kuma koda yaushe ya kanyi kokarin nunawa jama'a shi na Allah ne.

Allah ya jikan Malam Abubakar Rabo Abdulkarim ba don ya mutu ba, a baya ya ankarar da mutane game da wadan nan yara  ta hanyar bayyanawa duniya irin fasadi da alfasha da suke aikatawa amma wasu suka ki yarda da kalamansa, ko kwanaki asirin wasu jarumai mata 'yan lesbian Hadiza Gabon da Amina Amal ya bayyana.

Muna rokon gwamnati data dauki tsats-tsauran mataki akan wadan nan yara domin basu da aiki sai lalata tarbiya, idan ba haka ba za'a zo ana cizon yatsa. Domin bincikenmu ya tabbatar mafi yawan yara matan nan basu da asali, yawancinsu irin 'ya'yan nan ne da ake haifa ba tare da aure ba shi yasa suke addabar al'umma, wasu kuma abun kunya suka tafka suka bar garinsu suka shiga film, wasu kuma iyayensu ne suka tsine musu suka ce suje zasu gani.

Ita dai dabara ta rage ga mai shiga rijiya, amma kowa yayi mara kyau bazai ga da kyau ba, tabbas babu wacce zata shiga film sai ballagaza lalatacciya wacce zata siyar da lahirarta akan samun shaharar duniya.

Allah ya shirya.
Indabawa Aliyu Imam
I.A.I

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top