Bayan irin tuhume tuhumen da ke yawo da cewa ana zargin mutum biyu masu akala da wanda ya fitar da wannan bidiyo.

Shine shafin Hausaloaded yayi kichibis da wadanan hotuna da suke yawo Soshiyal midiya da suke zargin mawakin arewa wato Deezell ne ya fitar  da shi saboda sunyi sunyi alaka da jarumar a shekarun da na gabata.

Ga waɗanda hotuna.






©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top