Jaruma nafisa Abdullahi tayi martanin cewa "sun san wanda ya fitar da bidiyon Tsaraicin da ake zargin Maryam booth ce shine a shafinta na Twitter take yi rubutu kamar haka:-

" We know who did it wallahi wallahi wallahi surely ,he will regret this.."

Shine nan take wani cikin mabiyan twitter mai suna Abdulkadir A.Y sarina yake mayar da martani da cewa:-

"Better keep quiet before dem release yours"
"Ma'ana rufe mana bakinki kafin su fitar da naki"

Shine ita kuma jarumar a cikin fushi ta bashi wannan martani wanda yana da kyau shafin Hausaloaded ta nuna muku shi daga twitter ba sai an rubuta ba.

Ga shinan ku kalla ku rubuta.






©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top