Wani bawan Allah ya bayyanawa tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau irin soyayyar da yake mata inda yace shidai gashi yana santa amma baisan yanda za'a bullowa lamarin ba.

Ya bayyana maka burin zuciyar tashine a dandalin Twitter inda ita ma bata yi wata-wara ba ta bashi amsa.

Rahama ta bashi amsar cewa to ya za'ayi kenan. Ka fito kawai.

Wannan lamari ya dauki hankula sosai.


Post a Comment

 
Top