Wannan wata sabuwa waka ce wanda shahararren mawakin Ali jita mai suna "zainabu " wanda a gaskiya wannan waka tayi dadi sosai.
Wanda duk wanda yasan ali jita yasan akwai fasaha a fagen wakokin zamani ba sai an tsaya ana muku dogon surutu ba.

Baiti daya daga cikin wannan waka:-
"Mun gaishe da zainabu 

Itace karshen zance"




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top