MANZON ALLAH BAI AURI AISHA TANA SHEKARA TARA BA - Dr. Ahmad Gumi
Duk mai sha'awar kwanciya da karamar yarinya yana da tabin hankali ya tafi asibiti ya kuma yi addu'a.
Karamar yarinya kamar danyan Mangwaro ne, babu mai sha'awa sai mara hankali
Ba a aurar da Mace sai ta balaga
Ko ta Balaga sai ta kosa.
Jini al'ada shi ke nuna balagar mace.
Budewar kugu shi ke nuna kosawa.
Kuskuren fahimtar Nassi ya jefa wadansu cikin wannan mas'ala.
Matsalar yoyin fitsari BBF na da alaka da jikin mace.
Hadisin da aka ruwaito na tarewar Aisha, Malik ya ce basa karbar daga maruwaicin.
Duk wanda yayi jima'i da 'yar karamar yarinyar da bata balaga ko ta kosa ba yayi Haramun.
shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla.
Post a Comment