Alhamdulillahi a yau shafinmu na hausaloaded.com ya kawo muku labari akan sulhun da ali nuhu yayi tsakanin jarumai biyu fati Muh'd da teema makamashi akan rikicin su akan senator dino melaye.

Kudus! Muna Yaba Maka Da Wannan Yunkurin  Ali Nuhu Mohammed Ya Sulhunta Teema Da Fati Allah ya kara hadin kai.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top