Zuciyar wata budurwa ta tabu bayan da ta ga saurayinta ya ajiye lambar wayarta da sunan WAINA a wayarshi

Wata baiwar Allah ta bayyana mamakinta bayan da tace ta duba wayar saurayina dan taga da wane irin suna ya ajiye lambarta a wayarshi.


Ta bayyana a shafinta na dandalin Twitter cewa abin mamaki sai taga WAINA ya rubuta mata.

Post a Comment

 
Top