Wasu Hotunn Fati Washa A Kasa Mai Tsarki

Alhamdulillahi jarumar shirya fina finan hausa wato fatima abdullahi wanda akafi sani da fati washa tana daya daga cikin mahajjatan wannan shekara.

Wanda a yanzu haka tana can tana gudanar da aikin hajjinta na wannan shekara Allah ya karbi ibada amen.

The post Wasu Hotunn Fati Washa A Kasa Mai Tsarki appeared first on ArewaFresh.com™.


©Arewafresh

Post a Comment

 
Top