ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA SANYI
1. Jin Zafi Lokacin Jima i
2. Kaikayin Gaba
3. Fitar farin ruwa agaba
4. Gushewar Shaawa
5. Warin Gaba
ALAMOMIN SANYI NA MAZA
1. Kankancewar Gaba
2. Saurin Inzali
3. Kaikayin Matse matsi
4. Kaikayin Gaba
5. Gushewar Shaawa
6. Da Sauransu.
WATO ( INFECTIOS )
1- A samu namijin goro guda 5,
2-  a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
3- a samu tafarnuwa guda 3 a ko 4  ajajjaga su,
4- lemon tsami guda 5, 





Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su,
Shikuma lemon tsamin ayanka shi amatsa ruwan acikin tukuya Kuma ajefa bawon aciki atafasa su dukka,
Atace kafin asha, idan kuma babu dadin sha to azuba zuma idan za'asha dan yayi dandano,
Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana  na tsahon sati 2,
Insha Allah za'a samu nasara.
Kuma hadin yana maganin gonoria
Dan girman Allah kuyi sharing Dan al'umma su anfana,
Allah Ya sa mudace baki daya Ameen.
Ga me Bukatar Hadadde kuma a Kira 08135404044 Whatsapp ko 08020738307
1.  Na Mata N13500
2.  Na Maza N11500
Zamu aiko da maka har jihar da ake bukata,  za a aikoma kudin ta Bankin mu na Eco.



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top