A Daure ai Sharin

Yau ma cikin amincewar Allah zamu kawo muku yadda ake magance kananan kuraje dake fitowa a fuska,  basa Ciwo kuma basa ruwa.

A Nemi

Zuma

Tomato 🍅 🍅 🍅 🍅

Yadda Zaa Hada

Idan ansami tumati mekyau Danye,  zaa matse ruwansa,  azubashi a kofi karami,  se azuba Zuma kamar cokali guda a Gauraya sosai.  Dazarar sun an gauraya se a shafa a fuska tsawon mintuna 30.  Se a wanke za ai hakan zuwa adadin kwanaki 7,  idan kuma ayi farko sun mutu,  kar awuce kwana uku.



Me Bukatar Hadadde Ze iyama magana a WhatsApp ko akira 08135404044 08020738307, zamu aiko zuwa jihar da ake bukata ta hannun direbobi.

N5000.

©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top