Wani bincike da kwararrun likitocin asibiti suka yi sakamakon ya nuna irin alfanun dake tattare da yawan shan ruwan dumi ko kuma ruwa wanda ba mai sanyi ba.
Likitoci da dama sun bayyana cewa ruwan dumi kan warkar da marasa lafiya musamman cutukan da ya shafi ciki.
Sun ce shan ruwan dumi ko kuma ruwan da bashi da sanyi sosai na da amfani kamar haka:
1. Yin wanka da ruwan dumi na kare mutum daga kamuwa da ciwon sanyin kashi.
2. Yana kare mutum daga kamuwa da cutar hakarkari wato ‘pneumonia’
3. Za a iya samun kariya daga kamuwa da mura.
4. Yana kuma kawar da ciwon ciki.
5. Yana kara karfi a jiki musamman a lokacin zafi da aka fi yawan jin gajiya.
6. Yana taimakawa wajen zurfin tunani.
© Sirrinrikemiji
Post a Comment