Hukumar zaben Najeriya ta tabbatar da hukuncin kotun koli, ta bayyana cewa ranar Litinin maizuwa zata bawa Gwamna Bello Matawalle shaidar cin zabe (Certificate) tare da Sanatocin PDP da 'yan Majalisar Tarayya duk na PDP a ofishinta dake Abuja.

'Yan Majalisar jiha su kuma zasu karbi nasu shaidar (Certificate) din ranar Juma'a mai zuwa a Gusau.

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top