An bude dakunan gwajin cutar Corona a wasu jahohin a Najeriya
An bude dakunan gwajin cutar Corona a wasu jahohin a Najeriya

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta sanar da bude wasu katafarun dakunan gwajin kwayar cutar coronavirus a jihohi uku na kasar da birnin tarayya Abuja. Dakunan gwajin dai an bude su…

Read more »

“Al-makura Tanko Waliyyin Gwamna”: Sabuwar wakar Nazir sarkin Waka
“Al-makura Tanko Waliyyin Gwamna”: Sabuwar wakar Nazir sarkin Waka

Tauraron mawakin Hausa, Tsohon sarkin wakar Sarkin Kano, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya saki wakar da yawa tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Sanata Umar Tanko Almakura.   Nazir ya saki wakar ne a shafinsa na…

Read more »

Hotuna: Kayan Yakin neman zaben shugaban kasa na Abba Kyari sun fara bayyana
Hotuna: Kayan Yakin neman zaben shugaban kasa na Abba Kyari sun fara bayyana

Hotunan kayan yakin neman zaben shugaban kasa na 2023 na shugaban ma’aikata na fadar gwamnatin tarayya,Abba Kyari sun fara yawo a shafukan sada zumunta.   Anga hotunan huluna da rigunan yakin neman za…

Read more »

Za Mu Ci Gaba Da Farautar Matashin Da Ya Yi Batanci Ga Annabi SAW Don Ganin An Hukunta Shi, Cewar Hukumar Hisba Ta Jihar Kano
Za Mu Ci Gaba Da Farautar Matashin Da Ya Yi Batanci Ga Annabi SAW Don Ganin An Hukunta Shi, Cewar Hukumar Hisba Ta Jihar Kano

Da yammacin jiya ne, a ofishin hukumar Hisbah na Jihar Kano Babban kwamandan hukumar Hisbah, Dr. Harun Muhd Sani Ibn Sina ya sami zarafin ganawa da Sharu Aminu Sharif Shu’aibu da ke unguwar Kofar Wamb…

Read more »

Bidiyo: Yansandan kasar India sun dauki hankula sosai kan yanda suke wayar da kai game da wanke hannu
Bidiyo: Yansandan kasar India sun dauki hankula sosai kan yanda suke wayar da kai game da wanke hannu

A yayin da cutar Coronavirus/COVID-19 ke ci gaba da barazanawa kasashen Duniya, ‘yansandan kasar India sun dauki hankula sosai kan yanda suka dauki wani sabon salo na wayar da kan mutane kan muhimmanc…

Read more »

Hotuna: Yanda Musulmai Dubu 10 suka taru dan addu’ar neman tsari da Coronavirus/COVID-19 a Bangladesh
Hotuna: Yanda Musulmai Dubu 10 suka taru dan addu’ar neman tsari da Coronavirus/COVID-19 a Bangladesh

Musulmai a kalla miliyan 10 ne a kasar Bangladesh suka taru a wani fili inda suka yi sallah da karatun Qur’ani dan neman kariya daga cutar nan data addabi Duniya watau Coronavirus/COVID-19.   Saidai h…

Read more »

VIDEO + AUDIO :Sabuwa wakar Sarkin Waka - Shi Shege Kubarshi Da Shege

Wannan itace sabuwa wakar nazir m ahmad wanda yayi wa Tanko albakura wanda mutane sunkafi sani da baitin shi shi shege ku barshi da shege. Wanda a lokacin dai shi tanko albakura tsohon gwamna ne a ja…

Read more »

Zan ci gaba da fafutukar ganin an samu daidaiton jinsi da kuma yakar auren wuri>>Tsohon Sarkin Kano, M. Sanusi II
Zan ci gaba da fafutukar ganin an samu daidaiton jinsi da kuma yakar auren wuri>>Tsohon Sarkin Kano, M. Sanusi II

Tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II ya bayana cewa ba zai yi kasa a gwiwa ba wajan ganin an samu daidaito tsakanin mata da maza a wajan ayyukan ci gaban kasa ba.   Sanusi II yayi wannan maganane a w…

Read more »

Bidiyo : Rarara Yasa Gasar Mota,Kujerar Hajji da Umrah Da Mashin Saurara kuji

Wannan wata sabuwa gasa ce wanda dauda kahutu rarara ya sanya gasa wanda duk yace wannan gasar zai samu Dankareriyar mota da kujerar hajji da umrah. Wanda a cikin faifan wannan bidiyo ya fadi duk yad…

Read more »

Babban bankin Najeriya ya ware biliyan 22 domin tallafawa yan fim da mawaka
Babban bankin Najeriya ya ware biliyan 22 domin tallafawa yan fim da mawaka

Babban bankin kasa ya ware kusan Naira billiyan 22 don dawo da komadar masana’antar shirya fina-finai ta Nollywood da Kannywood tare da mawaka. Bankin ya ware wadannan kudade a matsayin bashi daza a n…

Read more »

Kudin Albashin ma’aikata yayi yawa: Gwamnati ta dakatar da daukar sabbin ma’aikata
Kudin Albashin ma’aikata yayi yawa: Gwamnati ta dakatar da daukar sabbin ma’aikata

Gwamnatin tarayya ta sanar da dakatar da daukar sabbin ma’aikata da maye gurbin ma’aikata har sai nan da zuwa wani lokaci idan al’amura suka daidaita.   Ministan kudi da tsare-tsaren kasa,Zainab Ahmad…

Read more »

Jaririya ‘yar sati shida na cikin karin mutane biyar da suka kamu da cutar coronavirus a Nijeriya
Jaririya ‘yar sati shida na cikin karin mutane biyar da suka kamu da cutar coronavirus a Nijeriya

Ministan kiwon Lafiyar Nijeriya, Osagie Ehanire ya bayyana cewa jaririya ‘yar sati shida na cikin karin mutane biyar da suka kamu da cutar coronavirus a Nijeriya. Ehanire ya bayyana haka ne ga manema …

Read more »

Wata tsohowa yar kimanin shekaru 103 ta warke daga cutar corona/covid19
Wata tsohowa yar kimanin shekaru 103 ta warke daga cutar corona/covid19

Tsohowa mai kimanin shekaru 103 yar asalin kasar Iran ta warke daga cutar corona. Tsohuwar dai an bayyana ita ce mafi tsofa da takamu da cutar covid19 kuma ta samu sauki cikin sati daya. Duk kuwa da y…

Read more »

Coronavirus: Limamin kasar Ghana bai halartawa Musulmi shan giya ba
Coronavirus: Limamin kasar Ghana bai halartawa Musulmi shan giya ba

Babban Limamin kasar Ghanar Shaikh Nuhu Sharubutu, ya karyata labarin da wasu kafafan sadarwa ta yanar gizo ke yadawa cewa malamin ya ce, ya halartawa musulmi su shagiya domin maganin cutar coronaviru…

Read more »

A Kiyaye Abinda Zai Kawo Yaduwar Annoba>>Sheikh Bala Lau
A Kiyaye Abinda Zai Kawo Yaduwar Annoba>>Sheikh Bala Lau

Shugaban kungiyar Izala ta JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce ya kamata gwamnatin Najeriya ta dauki duk matakan da su ka zama wajibi kamar sauran kasashen duniya wajen rigakafin cutar coronavirus,…

Read more »
 
Top