Bidiyo: Tofah!! Sadiya Haruna Ta Saka Baki Acikin Rigimar Hamisu Breaker Da Adam Fasaha

Wannan wani faifan bidiyo ne da Youtube channel din Brother Tv , ta wallafa faifan bidiyon Hirar da ankayi da sadiya haruna wanda take amfani da sunan Sayyada sadiya haruna a shafinta na instagram ma…

Read more »

Yan sanda sun kama Ronaldinho
Yan sanda sun kama Ronaldinho

‘Yan sanda a paraguay sun kama tsohon dan wasan kwallon kafan Brazil Ronaldinho bisa zargin shiga kasar da fasfo na bogi. ‘Yan sanda sun binciki wani otal a Asuncion, babban birnin kasar ranar Laraba,…

Read more »

Ana fargabar Najeriya za ta fuskanci karancin magunguna saboda coronavirus
Ana fargabar Najeriya za ta fuskanci karancin magunguna saboda coronavirus

Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito cewa Najeriya na iya fuskantar karancin magunguna saboda dakatar da shigo da magunguna kasar da Indiya ta yi. Makwanni biyu da suka wuce ne shugaban hukumar N…

Read more »

Kuri’ar jin ra’ayi ta bayyana cewa Deezell ne zai yi nasara a Kotu: Ji martaninsa

Wani mai suna Adam ya shirya kuri’ar jin ra’ayin jama’a a shafinsa dake dandalin Twitter inda yayi tambayar cewa tsakanin Deezell da Maryam Booth waye mutane suke ganin zai yi nasara a Kotu?   Sakamak…

Read more »

APC: Adams Oshiomhole ya daukaka kara
APC: Adams Oshiomhole ya daukaka kara

Shugaban jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya Adams Oshiomhole ya daukaka kara bayan hukuncin wata kotu da ya sauke shi daga mukaminsa a ranar Laraba.   Mai magana da yawun shugaban Simon Ebegbulem ne y…

Read more »

Na kusa kuka a lokacin da na ke raba kayan agaji ga ’yan gudun hijira>>Gwamna Zulum
Na kusa kuka a lokacin da na ke raba kayan agaji ga ’yan gudun hijira>>Gwamna Zulum

Gwamna Babagana Zulum ya bayyana cewa kiris ya rage da ya barke da kuka, a lokacin da ya ke raba kayan agajin jinkai da dimbin masu gudun hijira.   Zulum ya bayyana haka ne bayan aikin raba kayan abin…

Read more »

A Gudanar Da Addu’o’i Kan Coronavirus>>Sarkin Musulmi
A Gudanar Da Addu’o’i Kan Coronavirus>>Sarkin Musulmi

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar (Na Uku), ya bukaci da a gudanar da addu’o’i na musamman kan cutar Coronavirus, wacce ta addabi kasashe a fadin duniya.   Ya bayyana hakan ne a wata s…

Read more »

Masu Garkuwa Da Mutane Sun Sace Wasu ‘Yan Agajin Izala Guda Biyu ‘Yan Gida Daya A Zamfara

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da ‘yan agajin kungiyar Izalah reshen Talata Mafara guda biyu ‘yan gida guda. Imrana Isah Magami Da Sharhabilu Isah Magami sun…

Read more »

Coronavirus na barazana ga hanyoyin kudin shigar Najeriya, Mai yiyuwa gwamnati ta sake duba kasafin kudin 2020
Coronavirus na barazana ga hanyoyin kudin shigar Najeriya, Mai yiyuwa gwamnati ta sake duba kasafin kudin 2020

Cutar coronavirus mai saurin yaduwa, na barazana ga hanyoyin samun kudin shiga na Najeriya.  a sakamakon haka , mai yiwuwa Gwamnatin Tarayya za ta sake duba kasafin kudinta na kimanin naira tiriliyan …

Read more »

Yayan Tsohon Mijin Momee Gombe Yafadi Gaskiyar zargin Da'ake Musu Da Hamisu Breaker

Wannan wani hira ce dan ankayi da yayan adamu fasaha wanda shine tsohon mijin momee Gombe wanda yanzu haka auren ya mutu. Da ake zargin Hamisu Breaker ne ya wure mata kunnuwa har auren ya mutum shine…

Read more »

Hotunan ta’aziyyar da gwamnan Kaduna ya jewa Sarkin Kano, Muhammad Sanusi

Yayin Da Gwamna Elrufai Ya Kawowa Sarkin Kano Muhammdu Sanusi II Ziyarar Ta’aziyyar Rasuwar Ambasada Ado Sansui I.       © hutudole …

Read more »

Kasar Amurka ta baiwa shugaban EFCC, Magu lambar Yabo
Kasar Amurka ta baiwa shugaban EFCC, Magu lambar Yabo

Mai rukon mukamin shugabancin hukumar yaki da cin Hanci da rashawa takasa(EFCC), Ibrahim Magu ya karbi lambar girmamawa daga Ofishin  hukumar binciken Sirri, wacce aka fi sani da FBI dake kasar Amurka…

Read more »

An gano likitan da ya kwashe shekaru 11 yana aiki da takardun Bogi a Kaduna
An gano likitan da ya kwashe shekaru 11 yana aiki da takardun Bogi a Kaduna

Ma’aikatar shari’a ta jihar Kaduna ta tuhumi wani likita da ake zargin yana amfani da takaddun bogi, mutumin mai suna.   Saidu Ahmed Ya’u, an gabatar dashi a gaban wata kotun majistare saboda amfani d…

Read more »

Italia ta rufe daukacin makarantu bayan mutuwar mutane 107 dalilin Coronavirus
Italia ta rufe daukacin makarantu bayan mutuwar mutane 107 dalilin Coronavirus

Kasar Italia ta sanar da rufe makarantu da jami’oin kasar baki daya daga yau laraba har zuwa ranar 15 ga wata saboda mutuwar mutane 107 da suka kamu da cutar coronavirus.   Wannan mataki shine mafi ts…

Read more »

‘Yan sanda sun kwace iko da ofishin jam’iyyar APC
‘Yan sanda sun kwace iko da ofishin jam’iyyar APC

A Najeriya ‘yan sanda sun kwace iko da hedikwatar jam’iyya mai mulki ta APC, inda suka girke jami’ansu da dama da kuma motocin domin hana shiga ofishin.     Matakin na zuwa ne sa’oi kalilan bayan wani…

Read more »
 
Top