Hanyoyin Saukewa Miji Gajiya 1
Hanyoyin Saukewa Miji Gajiya 1

Gajiya dai wani al'amari ne dake jikin ko wani halitta da jini yake gudana a jikinsa. Don haka duk wani abu mai rai yana iya jin gajiya a jikinsa. Da akwai hanyoyi masu dama dake haifar da gajiya mus…

Read more »

Abubuwan kwalliya da fata ke bukata
Abubuwan kwalliya da fata ke bukata

Sakamakon irin nau’ukan man shafawa na zamani wanda mata da dama basu san dame ake hada su ba. Su dai daga ganin ya yi kyau sai ace zai wa fata kyau. Yawan shafa irin wadannan na’ukan man na haifar d…

Read more »

Bidiyo : Kwankwaso ya Godewa Ahmad Musa Da Adam a zngo Akan Tallafin Ilimi Da Sunka Bayar

A cikin jawabin Kwankwaso ya nuna cewa ba sai mutum dari ko biyu ba A'a ko kadan ne idan kana da hali ka taimaka wata Allah daga  daga cikin wanda ka taimaka ba Alkhairi ba gare shi bane kadai harda …

Read more »

Masha Allah : Sunan Muhammadu Na Daga Cikin Sunaye Goma (10) Da Aka Fi Radawa Sabbin Yaran Da Aka Haifa A Kasar Amurka

MUSULUNCI A KASASHEN TURAI DA AMURKA Sunan Muhammadu Na Daga Cikin Sunaye Goma Da Aka Fi Radawa Sabbin Yaran Da Aka Haifa A Kasar Amurka Daga Ash-sheikh  Ahmad Muhammad Gombe mazaunin Kasar Amurka A …

Read more »

Bidiyo: Babban Burina Nayi Aure Na Samu Baby Nayi Rainonta - Aina'u Ade Laila

A cikin shirin daga bakin mai ita jaridar bbchausa tayi hira da aina'u ade wanda ankafi sani laila inda a cikin tambayoyin idan ka sauraren su zaka sha dariya. Kuma zaka fahimci a wane irin abu take …

Read more »

Tauraruwar fina-finan Najeriya ta sha alwashin wulakanta Qur'ani

Wata fitsararriyar tauraruwar fina-finan Kudu me suna Etinosa da a kwanakinnan ta wulakanta littafin Baibul ta hanyar yin amfani dashi a matsayin abin kakkabe tokar taba ta sha alwashin wulakanta Qur…

Read more »

Jaruma Fati Muhammad Ta Yi kira Da babbar murya Ga Yan Matan Kannywood masu Tasowa
Jaruma Fati Muhammad Ta Yi kira Da babbar murya Ga Yan Matan Kannywood masu Tasowa

Fitacciyar jaruma Fatima Muhammad wacce a ka dade ana damawa da ita a masana’antar kannywood da duk wata duniyar fina-finai hausa,  Jarumar da ta fi kowacce jaruma fice, farin jini da kuma yawan maso…

Read more »

MUSIC : Ali Jita x Buzu Kaduna - Hausa Boy
MUSIC : Ali Jita x Buzu Kaduna - Hausa Boy

Ali jita tare  Buzu kaduna sun fitar da sabuwar wakar su mai suna "Hausa boy" wanda nasan zakuji dadin wannan waka. Download and enjoy. Download Audio Now Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©Hausa…

Read more »

Hafsat Idris Barauniya Tayi Martani Zafi Ga Masu Cewa Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta
Hafsat Idris Barauniya Tayi Martani Zafi Ga Masu Cewa Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta

Wannan dai abun ya faru ne bayan tayi posting a shafinta na instagram da cewa Allah yayiwa mahaifinta rasuwa shine wasu masu yi mata ta'aziyya suna cewa babu kyau tayi hoto da gawa. Nan take tayi rub…

Read more »

Ban Taba karbar albashina Ba, Haka Ma fansho – Bafarawa
Ban Taba karbar albashina Ba, Haka Ma fansho – Bafarawa

Tsohon gwamnan jihar Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bayyana cewa bai taba karbar fansho a matsayinsa na tsohon gwamna ba. Ya bayyana haka ne a tattaunawa da BBC ta yi da shi a cikin shirin Ra'ay…

Read more »

Innadillahi wa’inna ilaihi raji’un: Allah Yayiwa Mahaifin Jaruma Hafsat Idris Barauniya Rasuwa
Innadillahi wa’inna ilaihi raji’un: Allah Yayiwa Mahaifin Jaruma Hafsat Idris Barauniya Rasuwa

Innadillahi wa’inna ilaihi raji’un,a yau da safen nan muna samu labarin rasuwar mahaifin jaruma hafsat idris barauniya wato Allah yayiwa mallam idris rasuwa a yau kamar yadda jarumar tayi posting a s…

Read more »

Masha Allah : Hadiza Gabon Tayiwa Wasu Matasa Goma Ta Arziki
Masha Allah : Hadiza Gabon Tayiwa Wasu Matasa Goma Ta Arziki

Jarumar Fim, Hadiza Gabon Ta Tallafawa Wasu Matasa Masu Tallar Kosai Da Jari Jarumar finafinan Hausa, Hadiza Aliyu Gabon ta tallafawa wasu matasa masu sana'ar tuya kosai mazauna Tudun Maliki dake bir…

Read more »

Illolin Da Suke Tattare Da Auren Dole
Illolin Da Suke Tattare Da Auren Dole

Illolin Da Suke Tattare Da Auren Dole: Auren dole akasar Hausa, aure ne da akeyiwa yarinya(budurwa) ba tare da tana so ba, wato atursasa mata auren wani wanda ba shi ne zabinta ba, kuma a mafi yawanc…

Read more »

Ni Ba'a burgeni - Inji Aina'u Ade Laila
Ni Ba'a burgeni - Inji Aina'u Ade Laila

image ©HTDL A hirar da ta yi da BBC a shirin daga bakin mai ita, Jarumar fina-Finan Hausa Aina'u Ade wadda aka fi sani da Laila ta amsa wasu tambayoyi ciki hadda waye saurayinta a Kannwood inda tace …

Read more »

  • Tauraruwar fina-finan Najeriya ta sha alwashin wulakanta Qur'ani

Top